25 Disamba 2023 - 06:03
Zanen Katun Din Kirsimeti A Gaza

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA -

Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA -  A Yayin da al'ummar kasashen yammacin duniya ke shagaltuwa da bukukuwan Kirsimeti, al'ummar Gaza na fuskantar hare-haren bama-bamai da munanan hare-hare daga gwamnatin sahyoniyawa. Inda Mai zanen zane na jaridar Quds al-Arabi na kasa da kasa ya kwatanta wannan batu.